Samari da yan mata

Samari da yan mata Mun bude wannan page ne domin sada zumunci sannan kuma dokane mutun ya tura muna abun batsa kokuma yayi Mana zage-zage awan page Dan Allah akiyaye

03/12/2023

Ya Allah Bless Our Hustle✍️✍️✍️✍️👋🤲🤲🤲🤲

24/10/2023
23/10/2023

Gavi To De World💜💜❤️

23/10/2023

⚽🩵🥰

25/03/2023
25/03/2023

Yadda Allah yanunama farkon azumi lpy
Allah yanunama karshensa lpy

25/03/2023
25/08/2021

APC CHANJi😂🤣

Kai jama'a mulkin bahari yazo mana da sabon salon canxawar sunayen kayan abinci Kamar haka:

1_Masara, takoma izzarso,😂
2_Shinkafa_ labarina😂
3_Wake, zafafa goma😂
4_Mai, dadin kowa😂
5_Nama, kwana chasa'in😂
6_Taliya, a duniyar nan tamu😂. 7_Maggi, sirrin boye😁😂
8_Shayi, da Madara Harara garke😂. 9_Kaza, Rudin Zuciya😂.
10_Garin kwaki= Gari ya waye 😂
11_Dankalin turawa, Soja marmari daga nesa😂

Address

Kuje
Abuja
903101

Telephone

+2348138857307

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Samari da yan mata posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Contact The Business

Send a message to Samari da yan mata:

Share