Lere Local Government Youths Forum

Lere Local Government Youths Forum Contact information, map and directions, contact form, opening hours, services, ratings, photos, videos and announcements from Lere Local Government Youths Forum, Ahmadu Bello Way, Saminaka.

Happy Birthday comrade Danladi Lawrence  Former Organizing Secretary LELOGYF
15/04/2026

Happy Birthday comrade Danladi Lawrence Former Organizing Secretary LELOGYF

09 April, 2026Ta’aziyya Kan Rasuwar Alhaji Tsalha Ramin KuraCikin alhini da jimami nake rubuta wannan saƙo domin miƙa ta...
09/04/2026

09 April, 2026

Ta’aziyya Kan Rasuwar Alhaji Tsalha Ramin Kura

Cikin alhini da jimami nake rubuta wannan saƙo domin miƙa ta’aziyyarmu bisa rasuwar mahaifinmu abin ƙauna, Alhaji Tsalha Ramin Kura. Rasuwarsa ba rashi ba ne ga mutanen Ramin Kura kaɗai, illa rashi ne ga dukkanmu da muka san shi a matsayin uba, jagora, kuma gwarzon mai taimakon al’umma.

Alhaji Tsalha ya kasance mutum na gari a ƙaramar hukumar lere; ya kasance fitila mai haskakawa ga mutane da dama, ciki har da abokan gwagwarmayarmu.
Alhamdulillah, Alh Tsalha uba ne ga Abdulmajid Dangargajiya. Sadaukarwarsa wajen tallafa wa al’umma tare da tausayi da karamcinsa sun bar tarihi mai ɗorewa a rayuwarmu da rayuwar waɗanda ya taimaka musu.

Gadon alherinsa, hikimarsa da rashin son kai za su ci gaba da zama abin koyi gare mu baki ɗaya. Darussan da ya koyar za su ci gaba da zaburar da mu domin mu kawo canji a ƙaramar hukumar mu kamar yadda shi ma ya yi.

Yayin da muke jajanta wa al’ummar Ramin Kura, mu girmama tunawarsa ta hanyar aikata kyawawan halaye da ya rayu a kansu. Allah ya ba mu ikon ci gaba da ayyukan alheri da tausayi da ya bari.

Muna Mika taaziyyanmu ga daukacin al’ummar ƙaramar hukumar Lere a wannan lokaci na jimami. Muna tare da ku a zuciya da addu’a yayin da muke alhinin rasuwar wannan babban bawan Allah.
Da fatan Allah Ya jikansa da rahama, Ya gafarta masa, Ya kuma ba iyalansa da dukkanmu juriyar wannan rashi.

Amin.

Sanarwa:
Mato Hilary
PRO1

A madadin:
Comrade Nuhu Umar
Shugaba

09 April,2026*Condolences on the Demise of Alhaji Tsalha Ramin Kura*  It is with a heavy heart that I write to express o...
09/04/2026

09 April,2026

*Condolences on the Demise of Alhaji Tsalha Ramin Kura*

It is with a heavy heart that I write to express our deepest condolences on the passing of our beloved father Alhaji Tsalha Ramin Kura. His demise is not just a loss to the residents of Ramin Kura but to all of us who knew him as a father, mentor, and an unparalleled philanthropist.

Alhaji Tsalha was more than just a figure in our local government; he was a guiding star for many, including many of our comrades

Alhamdulillah Tsalha is a father to Abdulmajid Dangargajiya. His unwavering dedication to uplifting those around him, coupled with his compassionate philanthropy, has left an indelible mark on our lives and the lives he touched.

His legacy of kindness, wisdom, and selflessness serves as a role model for us all. The values he instilled in us will continue to inspire us to make a difference in our local government area, just as he did.

As we commiserate with the people of Ramin Kura, let us honor Alhaji Tsalha’s memory by embodying the principles he lived by. May we strive to continue his mission of service and compassion in our daily lives.

Please extend our heartfelt sympathies to his family and the entire local government area during this difficult time. We are with you in spirit and prayer as we mourn the loss of such a remarkable individual.

With deepest sympathy,

_Announcer:_
*Mato Hilary*
*PRO1*

_For,_

*Nuhu Umar*
*President*

23/02/2026
20/02/2026

Barkan mu da Ramadan Allah ya karbi Ibadar mu Duka.

20/02/2026

Good morning Lelogyfers

SANARWA: TANTANCE ‘YAN TAKARA NA ZABEN LELOGYFKwamitin zaben Lere Local Government Youth Forum (LELOGYF) ta sanar da cew...
22/10/2025

SANARWA: TANTANCE ‘YAN TAKARA NA ZABEN LELOGYF

Kwamitin zaben Lere Local Government Youth Forum (LELOGYF) ta sanar da cewa tantance ‘yan takarar da ke neman mukamai daban-daban a zaben da ke tafe za a gudanar da shi a ranar Alhamis, 23 ga Oktoba, 2025, da misalin karfe 9:00 na safe, a Grammar Comprehensive College, Unguwan Bawa, Karkashin Jagorancin Shugaban hukumar zaben Comr. Umar Sa'ad.

Dukkan ‘yan takara sun samu umarnin su halarci wurin tantancewa da takardunsu, ciki har da NIN Slip, takardar haihuwa ko sanarwar shekaru, takardar shaidar asalin dan ƙasa na Lere LGA, da takardar neman takara.

Kwamitin ya kuma ja hankalin ‘yan takara da su iso wurin aƙalla mintuna 30 kafin lokacin da aka tsara, domin sauƙaƙa gudanar da aikin.

A cewar Shamsudeen Musa Balarabe, Sakataren Kwamitin Zabe, zaben LELOGYF zai gudana a ranar Asabar, 25 ga Nuwamba, 2025, kamar yadda jadawalin ya tanada.

KHM TV HAUSA

Congratulations to all Lerites
21/10/2025

Congratulations to all Lerites

Weldone!ZinariyaMunira Suleiman Tanimu They lere local Government Youths Forum cherish your outstanding performance in p...
20/10/2025

Weldone!

Zinariya
Munira Suleiman Tanimu

They lere local Government Youths Forum cherish your outstanding performance in pursuing our long term dream

They school of Higher learning it's our dream

They administration of Comrade Nuhu Umar

Recognize your effort and wish you success in all you do.

LELOGYF ta Kara Lokacin Sayar da Fom din Neman TakaraSakamakon yawan bukatun da aka samu ta shafukan sada zumunta da kum...
15/10/2025

LELOGYF ta Kara Lokacin Sayar da Fom din Neman Takara

Sakamakon yawan bukatun da aka samu ta shafukan sada zumunta da kuma kira zuwa ga Hukumar Zabe (IELCOM) na kungiyar matasan karamar hukumar Lere (LELOGYF), Hukumar ta kara wa'adin sayar da fom din neman takara daga ranar 12 ga Oktoba, 2025 zuwa Asabar, 18 ga Oktoba, 2025.

Sauran muhimman ranaku ba su canja ba:

1. Tantance ‘yan takara: 23 ga Oktoba,
2. Rufe yakin neman zabe: 24 ga Oktoba,
3. Taron muhawara (Debate): 24 ga Oktoba,
4. Zaben Gabaɗaya: 25 ga Oktoba, 2025.

Sanarwa daga shugaban hukumar zabe Comr. Umar Sa'ad

KHM TV HAUSA

Address

Ahmadu Bello Way
Saminaka

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Lere Local Government Youths Forum posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Share