Aliyu Sidiabubakar Gammo

Aliyu Sidiabubakar Gammo SIYASAR MU AYAU

27/02/2026
11/02/2026

Kawaici da karar da Gov. Abba K. Yusuf ke yiwa waɗancan mutanen yayi yawa, ya kamata makaho ya san ana kallon sa — domin makaho bai san ana kallon sa ba sai an taka shi.

06/02/2026

Jam’iyyar APC ta amince da amfani da tsarin sulhu wajen zaɓen shugabannin jam’iyya na mazabu da ƙananan hukumomi, waɗanda aka shirya gudanarwa a ranar 18 ga Fabrairu, 2026.

Wannan sanarwa ta fito ne daga bakin Chidi Duru, Mataimakin Sakataren Tsare-tsare na Ƙasa na APC, a yayin wani taron masu ruwa da tsaki na jam’iyyar reshen Anambra State da aka gudanar a Abuja.

A cewar jam’iyyar, tuni shugabancin APC ya amince da wannan tsari, wanda ake sa ran zai rage yiwuwar rikice-rikice da kuma kawar da tashin hankali da kan taso a zaɓukan cikin gida na jam’iyya, musamman gabanin babban zaɓen 2027.

Yayin da shirye-shiryen tunkarar zaɓen 2027 ke ƙara ɗaukar zafi, reshen APC na Jihar Anambra na ci gaba da jajircewa wajen ƙarfafa jam’iyyar, duk da ƙalubalen da ta fuskanta a zaɓen gwamna na baya-bayan nan a jihar.

Address

Kano

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Aliyu Sidiabubakar Gammo posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Contact The Business

Send a message to Aliyu Sidiabubakar Gammo:

Share